Kwana Darin Gwamna A.a Sule — Trusted

Yadda rashin kula da harkar ilimi da tarbiyar yara ke shafar makomar gida.

Gina azuzuwa da samar da kayan aiki a asibitoci domin inganta rayuwar talakawa. Kwana darin Gwamna A.A Sule

Gwamnan ya mayar da hankali sosai wajen jawo masu zuba jari zuwa jihar Nasarawa, kamar yadda ake gani a tattaunawarsa da BBC Hausa inda ya jaddada muhimmancin kammala ayyuka. Yadda rashin kula da harkar ilimi da tarbiyar